1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Matashin da ya kirkiri na'urar lantarki

November 27, 2019

Wani matashi a jihar Katsina ya kirkiro wata na'ura da ke hana hadarin wutar lantarki, tare da karfin wuta. Na'urar na rage wutar karfi don kaucewa gobara.

https://p.dw.com/p/3TqGA