1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Matashiya da aka ci zarafinta bayan aure

Mohammad Nasiru Awal MAB
September 27, 2019

Alimatou Bamba ta tsinci kanta cikin wani tarnaki na rayuwa bayan da aka tilasta mata auren wani dattijo dan shekaru 72 a duniya mazaunin wani kauyen kasar Côte d'Ivoire, inda kwanaki uku bayan wannan auren, rayuwar Alimatou ta fada wani wadi na tsaka mai wuya.

https://p.dw.com/p/3QMu5