Matashiya mai sana'ar gyaran gashi a Abuja

Now live
mintuna 01:22
Justina Gabriel matashiya ce da ke harkar gyaran gashi a birnin Abuja. Tun bayan kammala karatunta matashiyar ta kama wannan sana'a, inda sannu a hankali har ya kai ta ga bude shago tare da horar da wasu matasan.

Karin bayani

AoM: Haussa Webvideos