1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Matsalolin canjin yanayi da ta'adinci a yankin tafkin Chadi

Abdourahamane Hassane
October 24, 2019

An Nijar an bude wani taron tattaunawa kan wani bincike da wata cibiyar ta gudanar kan yankin tafkin Chadi game da matsaloli na Boko Haram da kuma na sauyin yanayi da ke addabar yankin domin samun mafita.

https://p.dw.com/p/3Rrg5