1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Matsayin alkalan Najeriya kan kame takwarorinsu

October 11, 2016

A ci gaba da kokarin neman mafita a rikicin kamen alkalai da ke raba kan al'ummar Najeriya, majalisar koli ta alkalan kasar ta yi zaman gaggawa a Abuja da nufin yanke hukuncin karshe kan batun

https://p.dw.com/p/2R86P