1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Merkel da Macron na son tabbatar da hadin kan Turai

Suleiman Babayo
May 16, 2017

Sabon shugaban Faransa Emmanuel Macron ya ce zai yi aiki da takwararsa ta Jamus Angela Merkel wajen ganin an samu karin hadin kai a kasashen da ke cikin kungiyar nan ta EU.

https://p.dw.com/p/2d3cv