1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

MONUSCO na shiga tsakani a rikicin Kwango

Gazali Abdou Tasawa
April 19, 2017

Majalisar ministocin Kwango ta kasa samuwa sabili da sabani tsakanin babbar jam'iyyar adawa da kuma bangaren gwamnati. A kan haka ne rundunar zaman lafiya ta MDD ta MONUSCO ta sanar da shiga tsakanin bangarorin biyu.

https://p.dw.com/p/2bV0Z