Motocin samfurin SUV domin hanyoyin Afirka.

Now live
mintuna 01:45
Kamfanin Mobius ya soma kera motocin da zummar rage wahalhalun da jama'a a Kenya ke fuskanta a fannin zirga-zirga da kuma saukaka sufuri a titunan kasar da akasarinsu ke a lalace.