SiyasaNajeriya: An yi karin haske kan shigo da shinkafaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa10/04/2016October 4, 2016Hukumar hana fasakwauri a Najeriya ta bayyana cewa dalilan da suka sanya takaita shigo da shinkafa kasar a daidai lokacin da ake ci gaba da kace na ce a kan wannan batu da ya sanya fuskantar tsadar shinkafa a kasar.https://p.dw.com/p/2Qs4eTalla