1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya: Cikar wa'adin mika 'yan takara

Uwais Abubakar Idris
October 19, 2018

Wa'adin da hukumar zabe ta diba wa jam'iyyun siyasu na su mika 'yan takarasu na 'yan majalisun tarayya da na shugaban kasa ya cika a daren ranar Alhamis din da ta gabata sai dai an yi ta kai-komo kafin cikar wa'adin.

https://p.dw.com/p/36qj7