1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Cuwa-cuwa a batun gina sabon birni a Abuja

Ubale Musa /GATAugust 28, 2015

Sama da hekta 3000 na fili mai tsada ne dai wasu yan kasuwar kasar suka diba da sunan gina sabon birnin zamani a cikin Abuja, batun da ke neman ya zamo na 'yan matan amarya.

https://p.dw.com/p/1GNcM