1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dokar ta-baci kan tsaron Najeriya

February 13, 2020

Majalisar wakilan Najeriya ta bukaci a sanya dokar ta-baci a yankin Arewa maso Gabashin kasar, sakamakon ta'azzarar matsalar rashin tsaro. Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da ake ganin farin jinin da Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriyar ke da shi ya fara dishewa, bayan da ya sha ihu a Maiduguri fadar gwamnatin jihar Borno.

https://p.dw.com/p/3Xj6v