1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya, gwamnati ta yi amai ta lashe

Ubale MusaNovember 5, 2014

Mahukuntan Tarayyar Najeriya sun bayyana cewa basu cimma wata yarjejeniya da kungiyar Boko Haram ba, sabanin abun da suka bayyana a baya wanda hakan ya sanya al'ummar kasar ke ganin yin amai da lashe wa ne daga bangaren gwamnatin.

https://p.dw.com/p/1DhDX