1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya: Sanya unguwar Makoko da ke Legas a taswira

January 14, 2020

Unguwar talakawa ta Makoko da ke cikin ruwa a jihar Legas da ke Najeriya, ba ta cikin kundin bayanan tsare-tsare na birnin. Sai dai yanzu ana kokarin kawo sauyi don saka Makoko mai yawan mutane 300,000 a taswira.

https://p.dw.com/p/3WBXU