1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya: Shawara da kwararru kan tattalin arziki

Gazali Abdou TasawaSeptember 15, 2016

Bayan share tsawon lokaci tana gwaji tana sauyawa, gwamnatin Tarrayar Najeriya ta yanke shawarar sauraro daga masana da nufin neman hanyar ceto tattalin arzikin kasar daga matsalar da ya shiga.

https://p.dw.com/p/1K3GN