1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya ta sami sabon Sufeto-Janar na 'yan sanda

August 1, 2014

Fadar shugaban Najeriya ta tabbatar da nadin Suleiman Abba a matsayin sabon babban Sufeton 'yan sandan Najeriya abin da yazo daidai lokacin da kasar take cikin mummunan hali a fannin tsaro.

https://p.dw.com/p/1CnWe