1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya ta shirin dage takunkumin Twitter

August 12, 2021

Najeriya ta cimma yarjejeniyar fara karbar haraji daga kamfanin sada zumunta na Twitter tare da janye haramcin da aka yi wa kamfanin a makonnin baya.

https://p.dw.com/p/3yujV