1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ranar makewayi ta duniya

November 19, 2019

Mahukunta a jihar Kano sun samar da wani tsarin wadata jama’a da wuraren bahaya, bayan matsin lamba daga jami'an duba gari na lallai sai mutane sun kiyaye dokokin tsabta.

https://p.dw.com/p/3TIcH

Mahukunta a jihar Kano da ke Najeriya, sun samar da wani tsarin wadata jama’a da wuraren bahaya bayan matsin lamba daga jami'an duba gari na lallai sai mutane sun kiyaye dokokin tsabta kafin su iya hakka shadda a gidajensu.