1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya-yiwuwar tsige shugaban kasa

Uwais(HON)InternetNovember 20, 2014

Majalisar wakilan Najeriya ta fara shirin tsige shugaban Najeriya Goodluck Jonathan tare da dage zaman majalisar, biyo bayan mamaye majalisar da jami’an tsaro suka yi tare da fesa hayaki mai sa hawaye a kokarin hana shugaban majalisar Aminu Waziri Tambuwal shiga domin jagorantar zaman muhawara a kan bukatar tsawaita dokar t a-baci.

https://p.dw.com/p/1DqjJ