Najeriya:'Yan sanda na fafutukar farautar masu satar mutane

Now live
mintuna 03:17
A Najeriya jama'a da dama sun gwamace daukar jirgin kasa a maimakon yin tafiya a cikin mota sakamakon yadda masu sata da yin garkuwa da mutane ke tare hanyoyin mota tsakanin Kaduna zuwa Abuja da kuma wasu wuraran.