1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Lalubo bakin zaren rikicin Yemen

Yusuf BalaJanuary 20, 2015

Shugaban kasar Yemen Abd Rabu Mansour Hadi ya kira jagororin siyasar kasar ciki kuwa harda 'yan Houthi da suka yiwa fadar Firaminstan kasar kawanya, domin lalubo mafita ga matsalar da kasar ta samu kanta na rashin tabbas.

https://p.dw.com/p/1ENKR