Nura Muhammed mai sarrafa robobi

A dubi bidiyo 01:34
Now live
mintuna 01:34
A wani mataki na kare muhalli wani matashi a Najeriya ya dukufa wajen sarrafa robobi, inda tuni ya mayar da wannan sana'a har ma yana daukar matasa aiki.