1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Pakistan ta yi tayin sasanta Iran da Saudiyya

Gazali Abdou TasawaJanuary 20, 2016

Firaministan kasar Pakistan Nawaz Sharif, ya yi tayin sasanta Iran da Saudiyya dangane da sabanin da aka samu tsakanin kasashen biyu musamman bayan kisan Sheikh Nimr wanda Saudiyya ta yi.

https://p.dw.com/p/1HhDz