1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Paparoma ya fara ziyarar a Afrika

James Shimanyula/Suleiman BabayoNovember 25, 2015

A wannan Laraba shugaban Kiristoci mabiya darikar katolika na duniya Paparoma Francis ke fara ziyarar a kasar Kenya kafin ya zarce zuwa Yuganda da Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya

https://p.dw.com/p/1HCSX