1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ramaphosa shi ne magajin Jacob Zuma a ANC

Abubakar Umar Ahmad (YB)December 18, 2017

Wakilan jam'iyyar ANC mai mulki a Afirka ta Kudu sun zabi mataimakin shugaban kasar Cyril Ramaphosa a matsayin sabon shugaban jam'iyar da zai gaji Shugaba Jacob Zuma da ake zargi da cin hanci da rashawa.

https://p.dw.com/p/2pbFM