1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Rikicin shugabanci na neman dare PDP gida biyu.

Kamluddeen Sani ShawaiMay 5, 2016

Kasa da makonni uku da gudanar da babban taro na kasa, rikici ya barke a cikin jam'iyyar PDP ta adawa a Najeriya da ke rabe a tsakanin 'yan Arewa da shugabanci riko. Ku saurari fashin bakin Muhammed Haruna masanin siyasa

https://p.dw.com/p/1Iiq3