1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Rudani ga babban zaben Najeriya na 2015

August 4, 2014

Ya bayyana cewa kakakin majalisar wakilan Najeriya zai nemi shugabancin kasar, amma ba a jam'iyyarsa ta yanzu ba. Wannan ya janyo cece-kuce kan makomar zaben na shekara ta 2015.

https://p.dw.com/p/1CocU