1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
LafiyaAfirka

Rudani kan shirin samar da rigakafin coronavirus a Najeriya

Bello (HON)December 22, 2020

Shirin gwamnatin Najeriya na sayo allurar rigakafin annobar coronavirus ya bar baya da kura inda 'yan majalisun tarayya na bayyana shakkun cewar gwamnatin ka iya alkinta wannan allura.

https://p.dw.com/p/3n76u