Ruwanda: Mace mai tseren keke

Now live
mintuna 03:17
Jeanne d’Arc Girubuntu ita ka dai ce mace da yin gasar tseren kekuna kuma ta kan yi training tare da maza na kungiyar wasannin tsereren kekuna na Ruwanda domin shiga gasar cin kofin wasannin na Nahiyar Turai har zuwa wasannin Olympic.