1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sabanin ra'ayoyi kan aikin Majalisar Dinkin Duniya

October 24, 2016

A daidai lokacin da aka cika shekaru 71 da kafa Majalisar Dinkin Duniya, al'ummar yankin Arewa maso gabashin Najeriya sun yaba gudumowar da ta bayar a fannin agaji da jin kai, amma sun soketa kan manufofinta na siyasa

https://p.dw.com/p/2RduI