1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sabbin membobin komitin sulhu

January 1, 2007
https://p.dw.com/p/BuVt

A yau komitin sulhu na MDD ya karbi sabbin kasashe biyar membobi da ba na dindindin ba.

Kasashen kuwa sun hada da AfrikakuduIndonesia,Italy,Belgium da Panama,wadanda zasuyo shekaru biyu biyu cikin komitin.

Sabbin kassahen kuma sun maye gurabun kasashen Tanzania,Japan,Denmark,Girka da Argentina ne wadanda waadinsu na shekaru biyu biyu suka kare.

Komitin sulhun dai ya kunshi kasashe 15 ne,wanda ya hada da kasashe 5 zaunannun membobi saura da kuma kasashe 10 wadanda ba zaunanun membobi ba.

Wadanda babban zauren majalisar yake zabarsu bayan kowane shekaru 2.