1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

sabin hare-haren a kasar Somalia

January 20, 2007
https://p.dw.com/p/BuU0

Sabon rikici ya barke yaunzu haka a kasar Somalia, bayan wasu ‚yan bindiga sun bude wuta akan jerin motoci masu dauke da dakarun Habasha a birnin Mogadishu. Rahotanni sun ce a kalla mutane 2 sun rasa rayukansu a wannan rikicin. Da safiyar yau ma sai da jami’an tsaron Somalia suka yi musayar wuta da wasu ‚yan gani kashe ni, da suka kai hari a fadar shugaba Abdullahi Yusuf. A halin yanzu dai Kungiyar hadin kan Afurka AU, ta tsayar da shawarar tura dakaruntsaronta kungiyar, ya sanar cewar, kungiyar zata tsugunnar sojoji har tsawon watanni 6, lokacin da harkokin tsaron kasar zasu koma karkashin ikon MDD.zuwa kasar Somalia domin kwantar da tarzoma.