1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

An bude sabon shafi a dangantakar Amirka da Najeriya

Umaru-Danladi Aliyu/ YBJuly 20, 2015

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, yanzu dai yana da kyakkyawar dama, a ziyarar da ya fara a Washington, domin gyara yadda Amirkawan suke kallon kasarsa.

https://p.dw.com/p/1G1hS