1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shin ina 'yan matan Chibok suka shiga?

Uwais Abubakar Idris/LMJApril 29, 2015

Sojojin Tarayyar Najeriya sun sanar da cewa sun ceto wasu mata kusan 300 daga dajin Sambisa da ake tsammanin 'yan kungiyar Boko Haram ne suka yi garkuwa da su.

https://p.dw.com/p/1FHLN