1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sabon fata a yaki da ta'addanci a Najeriya

Uwais Abubakar Idris/ YBOctober 14, 2015

An bayyana sunayen wadanda suka kai hare-hare a Kuje da Nyanya a Abuja ranar biyu ga watan Oktoba abin da ya sanya sake duba a yaki da ta'addanci a kasar.

https://p.dw.com/p/1GnqF