Sabon tsarin daukar baki aiki a Jamus

Now live
mintuna 03:06
Sabon tsarin na jarrabawa zai taimaka wajen samar da aikin yi ga baki 'yan cirani da suka shiga Jamus, ta hanyar yi musu gwaji na kai tsaye domin daukarsu aiki