Sabuwar kafar samun labarai

Kuna iya samun ingantattun labarai da rahotanni game da muhimman batutuwa da ke wakana a duniya a kan wayoyinku na hannu, da Tablet da sabon agogon Apple.

Wannan dandali na bayar da damar yin hulda tsakanin masu amfani da shi a dukan duniya, inda baya ga musayar bayanai suke samun labarai da rahotanni masu inganci. DW-App na samuwa a kyauta a wayoyin salulu da Tablet na App (dw.com/app/ios) da kuma na Android ( dw.com/app/android ).

Ƙarin rahotanni