Samar da abincin yara mai inganci

Now live
mintuna 03:41
Marie Konate ta kan saye kayayanki da aka noma kamar su hatsi da masara ta sake sarafasu don yin abincin yara mai inganci da dai sauran kayan abinci da aka sake sarrafawa don sayar da su.