1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sarkin Kano ya bude taro kan nahiyar Afirka garin Caux na ƙasar Switzerland

Yahaya AhmedAugust 23, 2006

Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero na cikin manyan baƙin da suka halarci wani taro kan nahiyar Afirka da aka gudanar a garin Caux na ƙasar Switzerland. A jawabinsa na buɗe taron mai martaba Sarkin Kano ya yi kira ga mahalartan daga nahiyar Afirka da su ɗau ƙalubalen da nahiyar ke huskanta da muhimmanci.

https://p.dw.com/p/BvTN
Zauren taron Majlisar Ɗinkin Duniya a ƙasar Switzerland
Zauren taron Majlisar Ɗinkin Duniya a ƙasar SwitzerlandHoto: AP