1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sauyin gwamnati a Adamawan Najeriya

Ubale MusaOctober 9, 2014

Hukuncin rantsar da tsohon mataimakin gwamnan Adamawan Tarayyar Najeriya a matsayin sabon gwamnan jihar da wata kotun Tarayya a Abuja fadar gwamnatin Najeriyar ta yanke dangane da rikicin siyasar da ya dabaibaye jihar, ya janyo ce-ce-kuce a tsakanin al'umma da ma sauran 'yan siyasar kasar.

https://p.dw.com/p/1DSni