1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shagulgulan ista cikin fargaba a tarayyar Najeriya

Al Amin Muhammad daga GombeApril 18, 2014

A yayin da mabiya addinin Krista ke bubukuwan Ista a tarrayar Najeriya, matsalar rashin tsaro ta haifar da zaman dar-dar a birnin Abuja da kuma jihohin arewacin kasar da ke fuskantar wannan kalubale.

https://p.dw.com/p/1Bkrw