1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sharhi: Buhari alkawuran baya ba gamsarwa

Adrian Kriesch MNA, YB
February 15, 2019

Shugaba Buhari na neman wa'adi na biyu a babban zaben da zai gudana ranar Asabar a Najeriya. Shekaru hudu baya ya yi alkawura da dama, to amma kusan babu gamsarwa a cewar wakilin DW a Najeriya Adrian Kriesch.

https://p.dw.com/p/3DUAB