1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sharhi kan yaki da Boko Haram

Usman ShehuApril 30, 2015

Sojojin Najeriya bayyana samun nasara a yakin da suke da yan ta'adda inda suka fara kwato matan da aka sace. A wannan sharhi da Thomas Mösch shugaban sashin Hausa na DW ya rubuta yake cewa, ta yiwu hakan na nuna alamar kawo karshen kungiyar Boko Haram, idan dai bawai da wata manufa sojojin suka yi hakan ba.

https://p.dw.com/p/1FISa