1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shekaru 55 na 'yancin Najeriya

Ubale Musa/ YBOctober 1, 2015

Ko bayan tuna ranar 'yanci kai a tsakanin kowa bikin har ila yau ya zamo dama ta siyasa ga jam'iyyar APC da tayi nasarar nuna hadin kai a tsakanin shugaban kasar da shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki.

https://p.dw.com/p/1GggJ