1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Abu Namu: Yayin dinkin salla

Ramatu Garba Baba GAT
June 11, 2019

Shirin ya duba al'adar yayin dinkin salla da mata ke yi a lokuttan bukukuwan salla a kasashe irin su Najeriya da Nijar, batun da amma so tari ke haifar da cece-kuce tsakanin al'umma musamman tsakanin mata da miji.

https://p.dw.com/p/3KAFZ