1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Dandalin matasa

Abdourahamane Hassane
July 4, 2019

Shirin dandalin matasa na wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda masoya harkokin wasannin kwallon kafa a nahiyar Afirka ke karkata akalarsu ga kungiyoyin nahiyar Turai, maimakon karfafa kungiyoyin gida.

https://p.dw.com/p/3Lasx