1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 02.05.2019

Gazali Abdou Tasawa
May 2, 2019

A cikin shirin za ku ji cewa wasu 'yan bindiga sun kai hari a makarantar sakandaren garin Moriki na Karamar Hukumar Zurmi a Jihar Zamfara inda suka sace wasu mutane tare da kashe mutun daya.

https://p.dw.com/p/3Hq6H