1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 02.07.2020

Binta Aliyu Zurmi
July 2, 2020

A cikin shirin za ku ji cewar a Najeriya ‘yan majalisar dokokin kasar sun bukaci da a dakatar da shirin daukan ma’aikata na wucin gadi har dubu 774 a daukacin kananan hukumomin kasar.

https://p.dw.com/p/3eiPI