1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 06.09.2019

Binta Aliyu Zurmi
September 6, 2019

A cikin shirin za a ji da safiyar yau Juma'a ne hukumomi a Zimbabuwe suka sanar da mutuwar tsohon shugaban kasar wanda ya jagoranci ta zuwa ga tafarkin 'yanci, wato Robert Mugabe. A Najeriya kuma shugabanin majalisar dokokin kasar ne suka katse hutunsu saboda batun harin kyamar baki da ake yiwa ‘yan Najeriya a Afrika ta kudu inda suka bayyana matakan da zasu dauka a kan wannan batu.

https://p.dw.com/p/3PBS1