1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 07.07.2020

Abdullahi Tanko Bala
July 7, 2020

A cikin shirin za a ji cewar kwamitin yaki da cutar covid 19 a Najeriya ya fitar da jerin kaidojin da za’a yi amfani da su wajen gudanar da zabubbuka a kasar domin tabbatar da kula da lafiya da kuma kaucewa yaduwar cutar corona. To ko menene martanin ‘yan siyasar da hukumar zaben.?

https://p.dw.com/p/3evXT